Auran kinsan wuta page 5-6

Tofa πŸ€” Hnmmmm mudai je zuwa yanzu aka fara πŸ‘ Tun safe alhaji usman yake kiran dan liti, amma wayansa a kulle, yaje wurin wanki motanshi yayi sau biyar amma kowan lokaci zance daya ake fada mishi, bezoba” Tundai alhaji usman bedamu ba har yakaiga hankalinshi yatashi, fiye da tunanin mai karatu, inyakira baby j itama zancen daya ne bedawo gidan ba, tunda yafita sallah asuba, Alhaji usman yacire hulan kanshi yashare zufan daya tsastsafo masa, yayi tagumi πŸ€”to waini me yaron nan yake turamin yine, kodai wani abune yasame shi? Yakara gwada kiran layin, yananan dai arufe, jamila tana zaune a parlon, tamagaji da kuka tsabar Kuka har idonta yakunbura,, sai kawai taji ana bude kofa ganin dan liti, ne yasa tamike tsaye tahau masifa, Wai kai dame kake takama ne? Dazakama mutane wulakanci, inbanda wulakanci meye nafita kaki dawowa gida tunsafe, kuma kasan yaune wa’adin zamana a gidanka yazo karshi, Ai tanemanka a waya ba asamunka, tanayi tana murguda mai baki 😏 Batama lura da irin kallon dayake mata ba, sai zuma masa masifa takeyi, yanadai ta kallonta saida talafa dan kanta tayi shuru, se yabi ta gefenta yashige daki, Aiko jamila kaman jira takeyi, tamishi dakin tana ruwan bala’i, shidai Komai beceba, tace aidama matsalan talaka kenan, kamai rana shikuma yamaka dare, Sai girman kai ka iya Kai bakowan kowa ba, bakada ko sisi, mtswww fuuuuuuu tabar dakin takoma parlon, tadauki wayanta kiran iPhone 8 ” Takira alhaji usman yana dauka tafashe mishi da kuka, shikuma yabi yagigice yace meyafaru ne baby j, Taja majina tace ya yadawo yanzu, ai seyazabura kikace yadawo? Eh yadawo yanzu nan, yabaki sakin? A’a be baniba ko magana beminba, amma lallai yaron nan yanason yaja dani, yana inane? Yana daki, kinsan menake so dake baby j, karki kuskura yaron nan yataba minke pls, haba my man aini takace kaikadai, meze iya yimin, dan yaronnan habadai aini nawuce saninsa, Dan liti dake daki kwance a kan gado, duk yana jinta, amma kalmanta nakarshe, shiya harzuka shi, yamike har jijiyoyin kansa sunyi rada rada, saboda bacen rai ” Jamila tana cikin wayanta da alhaji usman, taji kaman daga sama an warce wayan, tajuyo a fusace da niyar rashin mutunci, amma ganin yanayin face din dan liti ta tsorata, saboda bata taba ganin shi a haka ba” Yau yazama mata kaman wani namijin zaki, Tace meye na ansan min wayana? Ko kallonta beyiba yabude wayan yacire sim card din yasa a baki yataune, ai jamila naganin haka, tayi chikin shi amma yana juyowa ai setaja burki, Ya watsar da taunanne sim card din, yajuya zuwa daki Jamila harda saurinta wurin binshi, tanazuwa dakin sai bata ganshiba, taji motsinshi a toilet, tayi saurin shiga dai dai shiganta dai dai yana jefa wayan, chikin ruwa” Jamila tasa hannu a kai πŸ™†πŸ» Tace waiyo ni Allah na yajuya yafita, yabar ta nan, tafiddo ido waje 😳 Tabiyo shi parlon wai kai mekake ji dashi ne? Mekake takama dashi ne? Daga tai mako dama ance inkaga mutun a rana,to ka kara ingiza shi ciki, daga taimako menene mijina beyima ba? A rayuwa yamaka suntura yabaka kudi, ya baka muhalli, duk wannan bai maba sai kaci amana! wlh ninafi karfinka inma sokake kataba jikina, wlh jikina yafi karfin yaro karami irin ka, a zabure yamike, yanunata da yatsa, yace idan kikakara cemin Yaro wlh zannuna miki true color na, Jamila babu abinda take kallo sai kirjin shi, da kezuwa sama yadawo kasa saboda bacin rai, Nisanki ne? Yashiga daki ya kwaso kayanshi, jamila kawai ganinshi tayi da kaya, yada face yace ke dasauri ta dako rinannun idanunta, dauko maya finki kibiyo ni, Tace inbiyo ka ina? Inazaka kaini karab suka hada ido, setaji bakinta yagaza furta komai, kawai tamike tashiga daki ta dauko mayafinta, da kuma jakan hannu wanda acikine tazuba su ATM card dinta dadai sauran abun bukatunta” Tafito tasame shi a tsaye yana ganinta, yakama hanyan kofar gida, itama tabishi jamila tana fita taga me adaidaita najiransu, da kallo tabi dan liti, Shi kuma tagefen ido yake kallonta, yasaka jakanshi aciki yashiga, itadai jamila kallon shi kawai takeyi, beko juyo yakalleta ba, yace inkingama kallon zaki iya shigowa, Tacinnu baki tace to ni mezan kalla anan, be kalletaba ma balle yasan tana yi, Tana shiga mai keke napep yaja sukabar wurin, basu tsaya ko ina ba sai wani gida, me adaidaita yayi parking, Dasauri jamila tajuyo tazuba ma dan liti ido, shima yajuyo yana kallonta!………. Heheheh chasssssssπŸ’ƒ Muje zuwa

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *