Home Instagram Yanda zaka gano Mai Kiran ka da pravet number a wayar ka

Yanda zaka gano Mai Kiran ka da pravet number a wayar ka

2
0

Mutane da dama suna amfani da boye lambobin su Na waya domin su tsoratar da Abokan su ko su tunzura su. Wasu suna amfani da ita domin su yi wani abu na rashin gaskiya kamar damfara, sata ko garkuwa da mutane.

A wannan yanayi da muke ciki Na rashin tsaro, na ga dacewar mu koyar da mutane wannan hanya mai sauki domin su iya gano wanda duk ya boye lambar shi ya kirawo su.
Da farko dai ku sani; ba’a bukatar wani App domin yin hakan, amma sai babbar waya ce kawai zata yi. A Android din ma akwai wadanda basa yi
Ga hanyar dai a gurguje:-
 
Da farko idan aka kira ka da private number zaka daga kiran ne, bayan ka daga kuna magana sai ka duba cikin fuskar wayar ka, zaka ga inda aka yi alamun keypad ma’ana inda zaka shigar da lambobi. Da zarar ka ga wurin sai ka danna shi. Bayan ka danna zaka rubuta wadannan lambobin *#*0686#*#*
 
Kana gama rubutawa zaka ga lambobin sun kauce lambar wayar ta fito, sai ka yi screenshot domin kuwa idan kiran ya katse baza ka iya ganin lambar ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here