Home Instagram Yanda zaka maido da komi karasa na wayar ka

Yanda zaka maido da komi karasa na wayar ka

11
0

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.

 

Wannan wani Application ne?

Wani application ne wanda mun saba zo muku da irinsa amma na yau daban yake domin kuwa na musamman ne, a kullum muna sake sabunta cigaba wajan komai harma wajan sabunta kalolin Application ta hanyar kara musu wasu abubuwa da yawa wanda zakuga a baya ba suda su.

 

Mene amfanin wannan Application din?

A wasu lokutan mukan rasa wasu muhimman abubuwanmu na amfani a cikin wayoyinmu wanda suka hada da irinsu hotuna,littafai,bidiyoyi,lambobin waya da dai sauransu, to wannan Application din ze taimaka maka wajan dawo da wadannan abubuwa cikin burgewa da salo me kyau kuma a jere ba tare da ya bata maka lokaci ba.

Wani abun burgewa na Wannan Application din yana iya dawo maka da wasu muhimman abubuwan daka rasa wanda suka shafi WhatsApp ma, gudun kada na cika ku da surutu akwai wasu abubuwa da wannan App din yake wanda bazamu iya bayyanawa ba zaka iya zuwa kai da kake so yanzu duk ka duba shi na tabbatar da zai burge ka.

 

Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.

Idan kana san downloading dinsa

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

 

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

 

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

 

 

Wassalamu Alaikum,

Mungode.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here