Home Novels Auran kinsan wuta page 3-4

Auran kinsan wuta page 3-4

1
0

Jamila ta lula duniyar wai dama haka auren manyan mutane yake? Naga hadiza aminu bahaka tayiba ita a daren farkonta ma kasa tashi tayi, mijinne yakaita bayi yamata wanka, sefaman kukan wahala takeyi saboda taji jiki””” Bakadan ba a daran yawanke zanin gadonta saboda yabaci da jini, Gari nawaye wa yakira mu nida maryam yahya, ranan mumukayi komai ita tana kwance, sefaman ahagwaba takemi shi, ahikuma yana biye mata sewani nannan yakeyi da ita,,,, Hakadai barci barawo yayi gaba da amarya jamila,” Da asuba alhaji usman yatafi sallah yana dawowa yakoma barci, jamila datake kan sallaya tana karatun alkur’ani tabishi da kallo, Taci gaba da karatunta, har zuwa karfe shida bayan tashafa addu’a, tasauka tacima masu aiki suna aikinsu, suka gaisheta ta amsa musu tayi kitchen tafara hada abun karyawa,, Zuwa bakwai da rabi tagama, hada komai tajera su a dining, takoma dakinta danyi wanka koda tafito tagoge jikinta tayi kwalliyan ta nadaukan hankali, Tasaka farin shadda anmasa jan aiki, yayi mata das ajikinta “”” Tamurza daurinta, tafeshe jikinta da turare tasauko parlon takame a tree sitter, takunna tv tadora kafa daya kan daya, tana kallon wani program a african TV. Wuraran 9:am alhaji usman yasauko, yazuba ma jamila idon wow amarya wannan irin kyau haka ai se kihanani fita! Badan fitan yazama doleba, tayi murmushi tagaishe shi, ya amsa tace your breakfast is ready, thanks my dear wife har kin iya hadama breakfast? Sannu da kokari. Yarun gumota jikinshi sukatafi dining, suna chi sunafira har suka gama, Yace to baby j zanfita zani daya daga cikin kamfani na zangana da wasu turawa a kafanina na siminti , Mekike da bukata? Tace kudi! Yaciro dubu dari biyu yabata, tayi godiya tarako shi har bakin kofa seda taga fitanshi sannan takoma, Tana shiga takira friend dinga, maryam yahya maryam tana dauka tace aminiya ya jiki? Inanan zuwa farsa ๐Ÿ˜œ

 

next page โˆ†

Jamila tayi tsaki wazaki kasa? Ke banza ce wlh. Dan Allah kizo yanzu, angama amarya ganinan zuwa, dama yanzu nafito wanka bari ingama saka kaya, to sekin zo””” Tana zaune parlon tana kallo kefe kuma ga inibi da apple tanaci, tana girgiza kafa, dadi naratsa ta. Baby j abin nema yasamu, setaji ana sallam dasauri tabude saboda taji muryan maryam yahya ne, Tana budewa suka rungume juna suka karasa chikin parlon, suna zama maryam tace kardai kicemin ba’ayi komai ba,, Mtssww kewai ina ruwanki dashiga hurumin da banaki ba ๐Ÿ˜ Ahaye yayi baby j anyi aure ko, nima ina hanya ai jamila tayi dariya niba can najeba wlh. Sukayi dariya dukansu jamila tace maryam akwai matsala fa! Matsala kuma? Eh wlh, maryam tace tomene matsalan, jamila tace lokacin da hadiza aminu tayi aure kituna mu muka taimaka mata da kyaran gidanta da abin ci, hatta tafiya gagaranta yayi”” Sefama kuka taketayi harda zazzabi tayi tafiyanta ma abun tausayi, koba haka bane? Hakane mana, To meyasa nawa ya babbanta da Nata! To ai ke jamila yakama ta kigane hadiza fa saurayi ta aura me jini ajika, ga lafiya ga kuruciya, kekuwa naki mijin in banda uban chiki da kiba meya ajiye ” Kuma karkiman ta kudi fa kikeso kuma Allah yabaki kinga sai kiyi hakuri da abin da kika gani, Bazaki Tab hada karfin saurayi dana magidan chiba, abun da mijin hadiza zeyi a kangado kenaki mijin ko mutuwa zakiyi baze iyaba. Nidai abun da zance miki kiyi hakuri, Dan kinsan dai yanzu andaina aure soyayya sai na kudi dai daiku ne masu auren badan kudi ba, irinsu hadiza kinga ita ai aure soyayya tayi, Jamila tace wlh kuwa, hadiza tana chikin family house amma ita ko ajikinta, tunda mijin ta na nunamata love, ga kulawa uwa uba ga iya bada hakin aure ๐Ÿ™ˆ Maryama tace eh duk abun da kika lissafa hakane hadiza tana samu, To amma naga ko keke batada shi, kekuma kam danginku kinyi fintinkau saboda babu wace akataba kawo lefenta da mota sai ke, haba kawata mekika nema Kika rasa? Jamila tace babu dan koyanzu daze fita dubu dari biyu yaban wai ko akwai abunda zansaya kafin yadawo, Allah kawata! Eh mana to ina nawa kason? Jamila tace dadina dake azarbabi ai kema kinsan dole ne inbaki naki kason,, Ai gara inyi magana kinsa ance abari yahuce shike kawo rabon wani, Hakane bari indauko miki, yauwa to kokefa, Jamila taje dakinta tadauko dubu hamsin takawo ma maryam, su maryam anji dubu amsin baki yaki ruhuwa,, Sukaci gaba da hiran su sai bayan la’asar maryam ta wuce, alhaji usman kuwa bashi yadawo kidaba sai 11:pm, Lokacin kuwa jamila har barci yafara kwasheta taji shigowan sa, tashi tamishi sannu da zuwa, yace yauwa baby j yana shifa kefen face dinta, kinganni sai yanzu ko? Wlh baki naketa ganawa dasu, yagida cikin wani murya mai cike da kissa tace lafiya lau kabarni ni kadai,inata jiranka sorry babyna gani nadawo, amma nagaji sosai wlh “”” Bari inyi wanka indanyi barci, Barchi kuma ? Yana magana yana hawa sama eh, wlh nagaji ne dayawa “” Jamila takalli jikinta tasha wani rigan barci fari sol dashi da babu duk daya ne, gaturare data bolbole ajikin ta, yanzu duk yazama na banza kenan! Haka takashi kayan kallo jiki ba kwari tamurda kofanshi ta shiga , tacimishi har yafito wanka ya haye gado yabazo uban ciki yana minshari, harda wani cinburki a barci…. Lol Jamila saboda bakinciki daya turnuke ta jamishi kofa tayi tabar daki”” Takoma dakinta…….. Muje zuwa Yanzu akafara Yar mutan kagara๐Ÿค“ *AUREN* *KISAN* *WUTA* *NA* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here