Yanda zaka nemi admission a kasar saudiyya

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.

 

Yaya darasin yau yake?

Nasan ma’abocin wannan shafi zeyi wannan tambayar, To a yau darasinmu ba Application bane, wani Web site ne wanda na tabbata da zai amfanar dakai me bibiyarmu,wannan wani Web site ne?

 

Amsar ita ce: A lokuta da yawa mukan nemi Scholarship a ƙasar saudiyya, to a wajan neman mukan sha wahala, ta yanda zakaga har bama game jerin jami’oin da suke bada scholarship. A don haka a wannan bidiyon muka zo muku da wani Website wanda ya haɗa dukkan makarantun da suke bada scholarship da kuma lokacin da suke rufewa da lokutan da suke budewa… banasan cikaku da bayani idan ka ziyarci wannan shafin neman scholarship a Saudiyya ze maka sauki sosai da sosai.

Idan kana san shiga wannan website ɗin ka …

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

 

 

Ina fatan zaku ziyarci wannan shafi…

 

Wassalamu Alaikum, mun gode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *