Home Instagram Da wannan app din ne zaka fassara kowane iri yare

Da wannan app din ne zaka fassara kowane iri yare

2
0
A kwanakin baya munyi  bayanin wani App  wanda yake fassara daga wani yare izuwa wani yare, sedai wannan ya bambamta dana baya, domin kuwa ze fassara maka kowani yare zuwa yaran da kake so cikin dannawa guda, misali kanasan cike wani form wanda aka rubuta da wani yare wanda ya kamata ace ka fahimta da yaran Hausa, wannan App ďin ze baka dama kai tsaye ka fassara dukkan abinda yake screen ďinka.
Idan kana san download  ďin App na Farko

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here