Da wannan app din zaka Hana kowa ya ganka online

Da wannan App din zaka hana a ganka online

 

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.

Wannan wani Application ne?

 

A wasu lokutan mukan shiga whatsapp ko messenger muga anmana sakonni wanda mu bamusan da su ba, ta yanda zakaga mutane suna mana maganar cewa suna ganinka online alhalin kuma kai baka online, irin wannan abun yabawa alaka ta abota da makamancin haka matsala sosai a don haka mukaga ya kamata mu zo muku da maganin wannan matsalar don gudun kada ya zamana akwai zargi a tsakanin wani da wani ko wani da wata

 

Babban aikin wannan App din ze baka dama ka rufe ko wani App irinsu facebook ko WhatsApp batare da an ganka online ba kuma alhalin ka kunna Datar wayarka ta hanyar jero maka dukkan App din cikin wayarka a tsare.

 

Idan kana san downloading dinsa

 

Danna Nan

 

Danna Nan

 

Danna Nan

 

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din

 

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.

wasalam, mun gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *