Home Education Yanda zaka kulle katin dake Cikin wayar ka

Yanda zaka kulle katin dake Cikin wayar ka

1
0

A yau zamu Yi maku bayanin yanda zaka kulle katin Cikin wayar ka ta yadda wani ba zai iya yin Kira da katin daka saka ba.

wannan tsarin shine na kulle kudin cikin waya yayinda baka son wani yayi
amfani dashi, domin kulle kudin cikin layinka danna **03*330*PSC#. 
Ka tabbata kana da PIN na layinka,  ko kuma ka kirkiri PSC (Personal Security Code) na Called Barred. Idan baka da PIN bazai rufu ba.
 ­UNLOCK CREDIT
Domin bude kudin layinka bayan ka kulle,  saika danna
**03*PSC#.
  • Lambobin PSC dinka lallai guda 4 ne, wani wanda layi yake zuwa dashi shi ne “0000”, ko “1111”.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here