Home Novels Auran kinsan wuta page 8

Auran kinsan wuta page 8

2
0

Koda takoma dakinta kwanciya tayi a gado tana tunani, toni jamila anya zan iya jure irin wannan rayuwa kuwa? Kana tunanin kayi aure kaima zakashiga cikin matan aure, masu fantamawa kaima kadan shana, a she abun bahaka bane, Indai kudine akwai shikam a gidan alhaji usman,to amma kuma nifa Allah yayini dayawan bukata ga sha’a kuma Allah yayi natsare kaina har nayi aure, Nayi aure da niyar in more rayuwan dadi, Sai inga akasin haka! An ya kuwa san kudina bekaini ga wahala ba, hakadai tarinka tsakan zuci, wanda dakyar tasamu barci yadauke ta. Koda gari yawaye batabi takanshi ba, bayan tayi wankanta ta rabbada kwalliyan ta, takame a dakinta” Tabude gridge din dakinta taciro keca da juice taci takora da juice dinta, tajawo wayanta tahau whatsapp tashiga group tana karanta wani book na anfa muhimmanci budurci, tanajin dadin karatunta” Taji alhaji yadun faro dakinta, yana kwala mata kira baby j baby j tanajinsa tamai banza, segashi yaturo kofan yashigo, haba baby j kina jina kikamin shuru! Tahada face yace menene kuma? Wannan hada hada rain duk nawa ne, to menayi ne? Bari insa driver yasayo miki abinci ko? To fada min mekike so? Tai mishi banza yadan ja karan hancin ta, yasa hannu aljihu yazaro dubu dari uku yadora mata akan cinyanta, Baby j zanje Lagos jirgina zetashi 11:am amma bazan kwana ba anjima zandawo” Tace Allah yatsare, baby j senadawo yau bako rakiyan, tace eh yasakai yafita da murmushi dauke a face dinshi, hakadai jamila tacinye sati dayanta na amarci, Batare da tasamu wani gamsuwa da take bukata ba, amma kudin kam kafin wannan lokaci ta tara, dan account dinta kam ba Laifin, Jamila na hango tsaye tarike kwankwaso, tana girgiza kafa alhaji Usman nagani zaune yana kallonta, Yace wai baby j menene matsalanki ne? Zanfita kin hanani fita tundazu, secika kike kina batsewa, eh ai dole kace haka to gaskiya ninagaji wlh, Tunda nazo gidannan babu abin da katsinanamin dakadawo sai kahau barci kanamin minshari, yau watana nawa agidannan saunawa, kakusance no? Sau hudu fa wai dasunan ni amaryace nandanan kagama kakoma, gefe Kana maida nufashi sekace wanda yayi abin azo agani 😏 Ehhar nikikema fisara ni sa’an kine, toke ai kinma more dandai ina ba’in sonki ne, shiyasa har nakulaki sau hudu acikin wata uku, to nidai bazan iyaba wlh ” Koka kyara kokuma! Kokuma me? Kokasake ni! To tafi gidanku nasakeki saki you, tafi nono fari tahau hada kayanta, tajawo akwati alhaji usman yamike, haba baby j karkimin haka kinsan inasonki, bazan iya rayuwa babu keba” Dan Allah kitausaya min, dan Allah mallam rabuda ni kasakeni kuma mezanma😏 Bansa ya akayi nafurta ba sharrin shedan ne, kaikasan shi nidai gidanmu zani ehe. Tafigi akwatinta tajefa a motonta tashiga tayi gaba, bata tsaya ko inaba sai gidansu, Tanashaga tazube gaban inna tasa kuka, inna tace menene haka jamila meyafaru kinzo kinsani gaba, kinatafa man rusa kuka , Sunacikin haka sai ga sallam mallam,yauwa gara da shigo mallam kotafada maka dalilin kukan nata, tunda ni ban isa tafada min ba, Mallam ya zauna kusada jamila yace ke badake ake magana ba, mayasame ki, ina mai gidan naki? Wani abune yafaru dashi? Jamila taja majina tace sakina yayi, Inna tace saki taname dafe kirji, oh ni jikan ai me kosai, Lol Muje zuwa Mallam yayi salati yasanar da uban giji, Allah yasa hakan shine mafi alkhairi, inna ta amsa da amin. Suna cikin haka sukaji sallaman alhaji usman, malam ya amsa yabashi izinin shigowa, kodaya shigo yagaida Inna da malam, Yakai dubanshi ga jamila, yace dan Allah baby j kiyi hakuri wlh Allah inasonki, bazan iya rayuwa bakiba pls kitaimaka kizo mukoma, Sharrin shedan ne dakuma zuciya pls, tace inkoma ina bayan aurenka yakare a kaina ” Malam dake sauraransu yayi kyaran murya, wai meyake faruwa ne? Mubakuce mana ga abun daya faruba, kundai tasamu gaba kuna zancenku”alhaji usman wai meyake faruwa ne? Alhaji usman yace malam lafiya kalau muke zaune da Jamila Tana kyautata min dai dai gwargwado wlh, ban taba samun matsala daga gareta ba, Muma kanmu bamusan meyafaru ba kwasam bakina yafurta saki ga jamila, Malam yace ikon Allah to yanzu kana cewa ta tashi kutafi kamaida auren ne? Dasauri alhaji usman yace eh ” Arazane yadako kanshi yana duban jamila, saboda tabbayan da malam yamasa, saki nawa kamata? Sega ruwan gumi yana tsastsafowa daga hulan alhaji, malam yakara nanata mishi tambayan, yace saki uku ne malam asha asha harka tabaci, To ai Alhaji usman ba aure tsakanin kuda jamila har setayi wani auren, in Allah yanufa matarkace sekaga ta dawo wurinka! Amma yanzu kam ba aure tsakanin ku, shiyasa annabinmu yace mudaina yanke hukunci, ayayin bacin rai. Hakane malam yanzu ba yadda za’ayi, yace hulan kanshi yana fiffita, innalillahi waiyo ni kaina, Hakanan dai Inna da malam surinka bashi hakuri da shawarwari, tunda akan yarsu yashiga halin dayake ciki, harda sukasamu yahakura yatafi, Kodaze tafi sai da ya ajiye musu kudi, sunata godiya yakira jamila zaure, yace tayi hakuri in Allah ya yarda zesan abunyi, itama yamata kudi meyawa, yakuma cemata serinka kiranta akai akai yajig- inda matsala. Yatafi, Jamila duk rayuwan duniyan yamata zafi, duk dadai alhaji usman yatsaya mata dan ya tanadar mata komai, na abinci dakaya kwalliyan ta, hatta da ruwan kora drinks Kala Kala yana kawo mata duk bayan kwana biyu “” GA kudi yana yawan tura mata a ciki bankinta, amma ita dai bahaka tasoba, Iddanta yau saura sati biyu yaceka, hankalinta dana alhaji usman in yayi dubu yatashi, Dan haryau basu samo mafita ba, kullum insunyi waya kuka jamila take mishi, shima tamaza kawai yake mata shiyasa meyin kukan a gabanta, Alhaji usman ne kwance yayi nisa chikin tunani, can naji yace, yes hakan shine mafita, naga yayi murmushi yamike yafita, yashiga motansa yayi gaba koyabi takan driver shi, bezame ko inaba sai wurin dayake kai wankin motan shi. Wuri ne nazamani gawurin zama asha iska har akawo maka drink, koda alhaji yaje wurin mutumin nashi yasa akira mishi, seko gashi yazo, ya gaida alhaji usman, naji yakira shi da dan liti.” Dan liti kana lafiya, lafiya klau alhaji yau wannan motan za a wanke, eh to alhaji bari inje inwanke kar inbata maka lokaci, to abada himma dan liti. Dan liti yana wanke mota, shikuma alhaji hankalin shi na kan dan liti, yana wani tunani akan shi” Har dai dan liti yagama, yakawo ma shi key, alhaji ga key nagama, to Masha Allah har ankammala? Eh angama alhaji, yasa hannu a cikin aljihu yaciro kudi mai yauwa, yabama dan liti yako hau godiya alhaji yazaro katin shi, yabama dan liti yace ga wannan kakirani gobe infadama inda zamu hadu, inason ganinka ne. To amma dai lafiya ko alhaji ba wani laifi nayi bako? A’a wlh dan liti taimakon ka nak nema, nikoma wani irin tai mako zanma nida banida ko mai, karka damu insha Allah zaka iya, namaga kai kafi dacewa da hakan shiyasa nanemeka, Haka dai sukarabu dan liti yace zezo insha Allah, ai kuwa washe gari dan liti yakira alhaji usman, yagayami shi wurin da zasu hadu, Yaje yasame shi alhaji Usman yace dan liti, dan Allah alfarma nake nema awajeka, kuma nasan baze ga garekaba, sai dai zaka jishi yamaka girma, Tunda kai yarone wanda hakan betaba faruwa da kaiba, zanbiya ka konawa ne pls ” Alhaji duk dadai ni yaro ne amma nasan halacci, ka kyautata min, to kaga kuwa har inni dane yaka mata insaka maka duk da babiyanka zanyi ba, Yanzu kafada min mekake da bukata, Sonake Ka auri matata! Dan liti yazare πŸ‘€ yace in me? Wai fans wata matar alhaji Usman yake nufin dan liti ya aura ne? Hehehe nimadai πŸ€·β€β™‚πŸ€·β€β™‚ Alhaji banfa fahimce kaba, yaza ayi in auri matar ka?Aina aka taba yin aure akan aure? Kuma alhaji kaduba kaduba wannan al amarin, yaza ayin dan yaro dani in auri matar ka! ai takusan haifata koma ta haifan, Alhaji usman yayi murmushi, duk tamba yoyinka suna kan hanya, kuma kanada gaskiya akan abin da kafada, to nafarko dai matata dana cema inanufin munrabu da itane, nakeson ka aure ta, Nawani lokaci sai kasake ta tadawo wurina, saboda yanzu tazama harabiya ta inason ne ka halatta min ita, Saboda Saki uku ne tsakanin mu, kuma dakace zata haifeka, ko kuma takusan haifanka, to ai ba uwar gidana bace, amarya ce ” Kuma ita ina ganin baza tafi irin ashirin da hudu ba, Dan liti yace inna fahimce ka auren kisan wuta kenan kukeson yi ko? Alhaji yadafa shi yana mecewa yauwa dan liti, ashe kagane, Haka nakeso! Ina fatan zaka bani hadin kai,ba dadewa zakuyi tare ba, kuma nizanyi komai, kuma inbiya ka ,seku zauna daya daga cikin gidajena ” Yayi ko? Dan liti yanesa yace to wai alhaji, kaman yaushe kuke tunanin za’ayi? Yauwa yanzu dai ka amince? Badamuwa ai duk yiwa kaine, kuma hakama jahadi ne, yiwa kai ne ” Zan yi insha Allah, Kai nagode nagode dan liti, gaskiya kagama min komai, dama nasan bazan taba shan wahala akan kaba, Ammafa akwai sharadi ! Dan liti yace to ina sauraran ka, alhaji yace in anyi auren, sati uku zatayi kasake ta, inajin ka alhaji sannan karka kuskura karabar min mata, ko hannunta banyarda karike ba, Dan liti yace nikam meye matsala ta da πŸ€·β€β™‚da duk abin da kalissafo, Taimako na fa kuka nema bani nanemi auren ba, balle yabani sha’awa, indan tanine kasa ranka a inwa banida matsala da hakan, Nidama karake yadawo sati daya alhaji danni takuramin za ayi, har sati uku ” A’a yihakuri dan liti, yakai sati ukun kar jama’a sugane, to shikenan Allah yabamu sa’a, alhaji yace amin, Yabama dan liti kudi yace yasamu na kashewa, dan liti yayi godiya, Har sunrabu alhaji usman yashiga motar shi shikuma, dan liti yana tsare abin hawa, alhaji yadanna mishi horn, yadawo yace ai namanta dan liti yaufa saura sati daya ta fita idda, Yan kazauna cikin shiri, nikuma nanda kwana biyar, zankawo maka kayan da zaka rinka zuwa, wurinta dashi,yace to alhaji, Allah yakaimu yace amin. Alhaji usman yana zuwa, gida yakira baby j yayi mata bayanin yadda sukayi da dan liti, dafarko bata yarda ba, tace ita bazata iya auren kowa ba inba shiba, Alhaji usman yahau washe hakora, yaji shifa akeso haka dai yata lallashi har ta amince ” A yau ne jamila tafita idda, a yau dinne dai alhaji usman yashirya ma dan liti, haduwa da baby j. Karfe takwas na dare, alhaji uaman yayi parking kofar gidan su baby j, yakira ta awaya cewa suna waje shida dan liti ” Dama tayi wankanta taci ado, dama su jamila ba ayi makeup dinba ma ya akakare, balle kuma anyi, tashiga dakin inna dan tafada mata wani yazo nemanta awaje, Tasameta zaune kan sallaya tana karatun kur’ani, tazauna seda takai aya tashafa, sannan tace inna wanine yake sallam dani awaje, to jamila kuma har yasan yau kika gama idda πŸ€” Jamila tace eh Inna tawurin maryam yabiyu shiyasa yasan nagama din, to Allah Yasa mudace, tace amin inna kije amma karki dade fa, insha Allah bazan jima ba, Koda jamila tafito taga batasan alhaji usman da wannan motan ba, tana karasowa, yabude mota yafito ya wani hade rai, yace baby j saboda nace miki wani zezo wurinki ne,shine kikasha makeup haka? Hnmmmm ni har akwai wanda ya isa inyimai kwalliya, sama da kai, kawai fa dan kacemin tare zakozo ne shiyasa nayi, πŸ˜„ yauwa baby j tawa, tare fa muke da dan liti din, bazan iya barinshi yazo shi kadai bane, Shiyasa nadauko shi muzo tare ayi hiran tare dani” Dan bazan iya bari yaro dan yanjini yatsaya min dakeba, zuciya ta zata buga, Jamila tayi murmushi tace karka damu karubuta ka ajiye, Jamila takace. Waiyo nikaina wlh har kinsa naji wani sanyin dadi a raina, dole inmiki kyauta, bari inmiki transfer yanzu kuwa, take yamata kuwa dubu dari uku, tayi godiya yace to bari inbarki dashi yanzu nasamu kwarin guwiwa, Tafiya gida, dan liti yafito alhaji yace karfa kadade, kawai basaja ne abun dan dai aganku tare ne, kawai. Dan liti yace badamu wa insha Allah, To ga dan liti ga baby j………….. Muje zuwa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here