Yanda zaka Hana wayar ka Shan chaji

Yanda zaka hana wayarka shan chaji ko kamewa

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.

 

Darasinmu na yau na dabam ne domin kuwa ze toɓo abunda ba kasafai muka fiya bayani akansa ba

 

Wannan wani Application ne?

Wannan Application din ze taimaka gurin magance babbar matsalar da muke fama da ita, matsalar shan caji da kuma kamewar wayoyinmu.

 

Abinda yake kawo wannan matsalar shine idan wayarka ta kasance bata da ram babba to bai kamata ka saka mata abinda yafi karfinta ba, a wata wayar zakaga mutum ya cika storage na wayar, sannan ya cika ta da Application, dole tana kamewa.

Amma wannan Application din zai taimaka muku gurin rage kamewar da takeyi.

 

Sannan wannan Application din zai taimaka muku gurin rage shan cajin da wayoyinku suke yi domin zai na yin cooling din wayar taka a duk lokacin da kaso

Idan kanasan sauke wannan App din

Danna nan

Danna nan

Danna nan

 

Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.

 

Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *