Home Instagram Yayana mijina hausa novel EP 1-10

Yayana mijina hausa novel EP 1-10

2
0
to gaskiya ni da ruwana dan baxanzu in bata lokacina Na ina muka lecture kuna mun surutu ba sanna kuma inna shigo lecture all phone su kasance a kashe,.
Tsaki taja tare da fadin sai kace a secondary, da sauri Ya dago Ya kalleta inda kallo Ya kuma kanta, ittta Ma bata san maganar ta fito ba, hanifa dake kusa da ittaa tuni ta tsure, itta kuwa gabanta ne Ya fadi ksancewar kallan da yake mata, jijjiga kai yayi tare da ci gaba, zaiyi magan kenan wayarta ta Fara ringing, cikin tsawa yace get out please,ganin Tana shirin fita ko hakuri bata sshi ba yasa Ya sauko tare da fadin meet me in my office,. Yana kaiwa nan Ya wuce  .
Ai tuni hall akaa fara kace nace ,da sauri Hakeey da hanifa suka nufu inda take,hakeeu ce ta Fara magana, sarah kibi a hankali mutuminnan bashi da kirki kije yana San ganinki ki bashi hakuri komai Ya yace, hanifaa ce ta karba saida Na fada miki Amman daga zuwanki xaki fara haka nidai Ba ruwana, taabe baki sarah tai yanzunma ba zuwa Xanyi ba, aicewa yayi meet me in my office, kuma yace bama jin turanci saboda haka bazan jeba, ai tuni hanifa ta kara hargitse wa, abunma dariya yaba sarah ,.
Cikin fushi yake tafiya wanna wacce yar iska ce mara hankalj take mai haka itta yar gidan uban wace ,.jin ana kiranshi yasa Ya juya wasu Yan matane,.
Da mamaki yake kallan bayanshi wato bama ta biyu shin ba Lallai kuwa indai bata biyu shibazata gane bata da hankali,.
.
Kallan matan yayi sai wani fari da ido suke kamar baru, sir dama zuwa mukayi ka duba mana wannnan assignment din, tsaki yayi bani da time yanzu plz, and yes kuje waccan hall zakuga wata yarinya tasa, purple atamfa da ratsin baki da yellow a giki sannan da coofee a jikin atamfara tasa purple mayafi kuma farace kuce inna San ganinta yanzu a office dina yana kaiwa nan ya wuce,.
Kutmar ubancan wanna wacce yarinyace har sir Ya haddace kayan jikinta kiga fa yadda Ya lissafo kamar tana nan, Hafsat kenan kina mun wannan tambayar ai yanzu zuwa zamuyi muga wacce itta ta fimu haduwa ne ko me? Kuma mu zamu kirata Ma kuma Ma niban taba ganin sir yace wai a kira masa wata ba,look muje kawai, haka suka nufi hall din, tundaha nesa suka hngo ta dan wannan kwatancen dole a ganeta tashi daya, sai hanifa sai jaaa mata kunne suke ,.
Cikin isa suka karasa gun da suke tsaye, kwashewa da dariya sukai tare da fadin jambies, wai fa ku fasa kaiii kuke level one ko, Lallai kuwa kuna da aiki,.
Hakeey ce tai magana, Ai shiyasa muka ga muda yan wasu level din duk sanmakan saboda baxaa gane Yan wanne level bane gara kaii za, a iya tantancewa wasu kuwa saidai a dauka remedial suke,.
Zaro ido sukai ke mu kike fadawq haka kinsan ko mu suwaye, koma su waye kansunne basu kamaba, any way me yakawo ku nan? Shiru sukai suna nazarin abin yiii,.
Cikin fushi suka juya suka fice,. Sai a office din ashrim,.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here